ABNA24 : Majiyar ta kara da cewa ‘yan bindigan sun kar hari a kauyen Zibane inda suka kashe mutane 3 sannan a kauyen Gabado kuma suka kashe mutane 7. Banda haka sun kona wasu makarantu a kauyukan.
A ranar lahadin da ta gabata ma ‘yan bindiga sun kashe mutane 137 a yankin, wanda shini mafi muni da suka kai a cikin ‘yan shekarun da ska gabata.
Gwamnatin kasar tana tuhumar kungiyoyin ‘yan ta’adda masu riya kishin addini a yankin. Amma har yanzun ba wanda ya dauki alhakin kissan har yanzun.
342/